Rahotanni daga jihar Kaduna na cewa an kama Kirista a sahun gaba a masallacin Juma’a

Rahotanni daga juhar Jadunan Najeriya na cewa an damke wani matashi mabiyin addinin kirista a sahun gaba yana salla tare da masallata.

An Kama Kirista A sahun Gaba A wani Masallaci juma’a a kaduna.

Rahotanni daga masallacin juma’a na Kauri dake karamar hukumar kaduna ta kudu na Cewa An kama wani Kirista yayi shigar burtu a sahun Gaba na masallacin a Lokacin da ake gudanar da Sallar juma’a mutun min mai suna John Danjuma.


Ya shiga sallar juma’a daga baya aka gane shi Kirista ne Wanda kawo yanzu ba a san dalilin hakan ba An mika shi ga kungiyar ‘yan banga na yankin don ci gaba da bincike da daukar mataki, wannan bawan Allah ya Shiga masallacin yayi Sallah bayan an idar da Sallar Kuma ya cigaba da bara tare da rokon kudi a masallacin.

Views: 16

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *