Allah ya yiwa shaharren malamin addinin Islama sheikh Musa rasuwa

Mun samu labarin rasuwar shahararren malamin addinin islamar nan a kasar Nijer sheikh Musa.

Kungiyar Fityanu Media ta bayyana ceea shehun malamin yana daya daga cikin Malaman Musulunci kuma ya rasu a kasar Niger.

Sheikh Musa yana daga cikin almajiran Sheikh Atiku Sanka Kano. Ya rasu a Niamey dake kasar Niger, Shehin Malamin ya fassaran Littatafai da dama da sharhin wasu daga cikin Littatafan Shehu Ibrahim Inyass.

Allah ya jikan sa da rahma ya gafarta masa Allah ya sadashi da Manzon Allah Saww. Amiin

©Fityanu Media

Views: 27

One thought on “Allah ya yiwa shaharren malamin addinin Islama sheikh Musa rasuwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *