
A yayin da Shugaba Buhari yake ziyara a jihar Imo, bisa dukkan alamu mutane da dama a Owerri Babban birnin jihar, sun amsa kiran kungiyar IPOB na zama a gida, kada su fito su yi wa shugaban maraba.
A yayin ziyarar dai shugaba ya sha alwashin kawo karshen hare haren da ake kaiwa a yankin baki daya.
Views: 44
