NCC ta katse harakokin sadarwa a jihar Katsina

Kamar yadda jaridar Daily Trust ta ruwanto, an dakatar da kafafen sadarwar a jihar Katsina saboda barazanar tsoro,

Dakatarwar ta shafi kananan hukumomi 13 dake a cikin jihar ta Katsina.

https://apahausa.com.ng/labari-da-dumi-dumi-sojojin-najeriya-sun-kone-kashi-40-na-dajin-zamfara/

https://apahausa.com.ng/sheikh-ibrahim-alzakzaky-ya-bayyana-dalilin-da-yasa-ake-kashe-mutane-a-arewacin-najeriya/

A wani labarin kuma.

Gwamnatin jihar Katsina ta dakatar da cajin waya a kananan hukumomin dake fama da matsalar tsaro a jihar Katsina

Cikin kananan hukumomin da abin ya shafa har da Funtua da Bakori da Malumfashi da.

Gwamnatin jihar Katsina ta sanar da hana sanar cajin waya a kananan hukumomin dake fama da matsalar tsaro a duk fadin jihar Katsina.

An kuma kara wasu kananan hukumomin da suka hada da Funtua da Bakori da Malumfashi a cikin kananan hukumomin da dokar ta shafa.

Sune kamar haka.

Malumfashi

Funtua

Bakori

Jibia

Batsari

Safana

Dutsenma

Kankara

Matazu

Musawa

Kurfi

Faskari

Sabuwa

Dandume

Danja

Kafur

charanci

Kankia

Rimi

https://apahausa.com.ng/zan-iya-gamsar-da-maza-biyar-da-jimai-a-lokaci-daya-ba-tare-da-na-gaji-ba/

Views: 63

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *