Tun shekarar da ta gabata nake a Ni’ima Hotel ina cin kuɗin uban wasu—Sadiya Haruna

Shahararriyar jarumar finafinan Hausa ta Kannywood Sadiya Haruna Kabala, ta yi wani bayani wanda ya tayar da ƙura a kafafen sada zumunta na zamani wato Social Media.

Inda ta ca

Tun Shekarar Da Ta Gabata Nake Ni’ima Hotel Ina Cin Kuɗin Uban Wasu, Inji Sadiya Haruna

Jaruma Sadiya Haruna tayi wannan martanin a ƙasan rubutun da wani yayi a kan bidiyon ta, inda take gargadin jarumi Auwal Isah West akan cewa kada ya sake kiran Hadiza Aliyu Gabon da karuwa.

Views: 40

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *