Aboki ya kashe abokinsa saboda ya gan shi yana saduwa da matarsa a mafarki

Kamar yadda jaridar Labarun Hausa ta ruwaito.

Ana zargin wani mutumi da kashe abokin shi bayan ya ganshi a mafarki yana saduwa da matarshi.

Rundunar ‘yan sandan kasar Ghana, sun kama mutumin mai suna Kwado Adusei, wanda aka fi sani da Desco, da laifin kashe abokin shi a Wawaase cikin garin Afigya Kabre, dake yakin Kudancin Ashanti, cikin kasar ta Ghana.

Sai muce Allah ya kiyaye gaba kuma sai a riƙa kai zuciya nesa.

Views: 22

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *