
Kamar yadda jaridar Labarun Hausa ta ruwaito.
Ana zargin wani mutumi da kashe abokin shi bayan ya ganshi a mafarki yana saduwa da matarshi.
Rundunar ‘yan sandan kasar Ghana, sun kama mutumin mai suna Kwado Adusei, wanda aka fi sani da Desco, da laifin kashe abokin shi a Wawaase cikin garin Afigya Kabre, dake yakin Kudancin Ashanti, cikin kasar ta Ghana.
Sai muce Allah ya kiyaye gaba kuma sai a riƙa kai zuciya nesa.
Views: 15
