Zan iya rabuwa da kowa da komai saboda malam Zakzaky—Khaleepha

Zan iya rabuwa da kowa akan malamina Sheikh Al- Zakzaky- Cewar Matashi

“Ni Khaleepherh Haifaffen garin birnin Zariya jiya Kaduna, Kuma na Yarda da Sheikh Ibrahim Zakzzaky sannan Inason shi Kuma bana son Duk Wanda baya sonshi ko waye saboda nasan Babu Wani muslimin kirki da zaice bayason Sheikh Zakzzaky, dan Sheikh Zakzzaky na kowa ne kamar yadda duniya take tozali da hakan.

Bugu da kari Nifa mutum Duk girmansa ko matsayinsa idan bayawa Sheikh Al- Zakzzaky biyayya toh wallahi bazan kalleshi mutum a matsayin mutum na Gari ba.”

Kuma duk Wanda yake taba Shehina Al- Zakzzaky da zai shekara goma baiyi Aski ba bazan kalli Kan mutuminnan da gashi ba, Kuma da mutum zai saka riga Dubu a jikinshi wallahi tsirara nake kallon mutum matsawar baya son Sheikh Al-Zakzzaky jagorana har a gaban Allah.

Ko masu karatu mene zaku ce ?

Views: 15

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *