Rigima kan bidiyon Tsaraici da jarumai uku,Teema Makamashi,Sadiya Haruna da kuma Muneerat Abdulsalam ake yin rigima akai na za’a saki.
Yanzu yanzu Sadiya Haruna ta saki wani Zazzafan martani hade da bidiyo tana fadin abunda taga dama.
Daman dai ba wannan ne farau ba ko a Shekarar da mukeyin bankwana da ita,an saki na jaruma Maryam Booth da kuma Safara’u Kwana Casa’in da kuma na Muneerat Abdulsalam.
Views: 61
