Ina kira ga al’ummar jihar Katsina su sayi makamai don kare kansu—Gov Masari

Gwamnan katsina Aminu Bello Masari ya yi kira ga al’ummar jihar da su tanadi makaman kare kansu daga hare-hare saboda Najeriya ba ta da isassun jami’an tsaron da za su kare su.

Masari ya yi wannan bayanin ne a taron manaina labarai da ya gudanar don bitar muhimman lamura da suka wakana a 2021 jiharsa da ke fama da matsalar tsaro.

Muna dakon ra’ayinku a kan wannan batu.

Views: 3

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *