
Wata sabuwa inji Hausawa, a shekarar 2020 ne ma’aurta suka riƙa yaɗa bidiyon yadda suke hutawa tare da iyalansu ɗauke da waƙar Hamisu Breaker,nai taken.
Jarumar Mata, wanda ya shafe lokaci mai tsawo yana jawo ce-ce-ku-ce da muhawara a shafukan sada zumunta na zamani wato Social Media.
Sai gashi yanzu kuma magidanci ne aka nuno tare da matarsa ya tuɓe rigarsa tana yi musu bidiyon tare wanda kuma muka ci karo da shi a shafin Facebook inda wats mai amfani da shafin mai suna Nafisa Abdullahi ta ɗora shi a kan status ɗinta.
Muna fatan Allah ya ƙara danƙon siyayya ameen.
Views: 50
