YANZU YANZU: “An sace kuɗin sadaki ana tsaka da ɗaura aure a Kano”

An Sace Kudin Sadaki Ana Tsaka Da Daurin Aure A Kano.

Daga Muhammad Inuwa Zaria

A ranar laraba ne 16/03/2022 akaje daura aure daga garin Igabi na jihar Kaduna, zuwa Kano kamar yadda rahotonnu ke tabbatar mana da hakan, “Inda aka nemi sadaki sama ko kasa ba’a Ganshiba.

Sakamakon hakan yasa aka bata lokaci ba’a daura auren ba ana ta kallon kallo a tsakanin juna, Amma daga bisani aka gani a cikin bubban rigan daya daga cikin waliyan amarya,.

Wannan lamari ya farune a kano a wata unguwa da ake kira da kurna.

Inda yace shi bai ma San yadda akayi kudin suka zo jikinshi ba anan dai aka kori waliyin zuwa waje. Inda aka Kira kanin shi da yazama cikon waliyyan amaryan.

Views: 28

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *