Allah ya yiwa wannan baiwar Allah mai suna Sakina rasuwa sanadiyar Haihuwa

Wata mata ta rasu a sanadiyar HAIHUWA

Allah Ya yi wa Sakina Zango, matar Alhaji Balarabe Fankan rasuwa. An yi jana’izar ta yau da safe a Mararraba Zango a karamar hukumar Gwarzo dake jihar Kano.

Muna fatan Allah Ya gafarta mata, Allah Ya sa Aljanna ce makomarta.

Views: 10

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *