Majalisar Dattawa ta ba Pantami wa’adin awa 48 ya bayyana inda ya kai Naira Biliyan 13.9

Majalisan dattijai ta na tuhumar Ali Pantami kan Biliyan 13.9 da ta bace a ma’aikatar shi.

Isah Ali Fantami shine ministan harkokin sadarwa a Najeriya kuma yanzu haka majalisar dattawan ƙasar na tuhumar sa kan wasu kuɗi da majalisar tace tane son yayi bayani yadda aka yi da kamar yadda shafin alfiji ya ruwaito

Views: 13

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *