Sojojin Burkina Faso sun harbe mutum 19 ƴan Najeriya a kan haryar su ta zuwa Kaulaha ziyara

An kashe matafiyanmu zuwa Kaulaha a ƙasar Burkina Faso aƙalla mutum 19, kuma Sojoji ne suka kashe su haka kurum.

Duk wani matafiyi zuwa Kaulaha yana kuka da ƙasar Burkina Faso a yayin tafiyarsa a cikin ƙasar.


Manyan azzalumai ne na gaske, sun mayar da matafiya Atm bayan mugun wulaƙancin da suke yi masu.
Suna da Check Point sama da 200 a cikin ƙasar, kuma duk wanda za ka wuce sai sun karɓar ma kuɗi kowaye kai.


Akwai wanda sai da muka biya 5000 akan kowane mutum ɗaya na cikin mota😭
Wani wurin kuma an biyawa kowane mutum ɗaya na cikin Mota 3000

A cikin zuwa da dawowa Kaulaha mun fuskanci wulaƙancinsu kala-kala mu ma, musamman a wajen dawowa, sun shanya mu a rana na tsawon lokaci ba gaira ba dalili.

Allah ya isa
Allah ya isa
Allah ya isa
Allah ya isa
Allah ya isa
Allah ya isa
Allah ya isa
Allah ya isa
Allah ya isa
Allah ya isa
Allah ya isa
Allah ya isa

Waɗanda aka kashe kuma Allah ya gafarta masu

Views: 17

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *