Wani limamin Coci ya ce ba zai ƙara taka ƙasa ba sai mabiyansa sun siya masa mota ƙirar Prado

Fasto John ya ce ba zai iya tafiya a ƙasa ba har sai mabiyansa sun siya masa Prado.

Fasto John Mwangi na cocin Revival da ke Githurai wanda a cewarsa, ba zai iya tafiya a kan ƙasa ba kuma ƙungiyarsa za ta ɗauke shi har sai sun saya masa Prado VXL 3500 cc.

Views: 13

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *