Wata matar Aure daga jihar Kebbi ta ce tana roƙon Aliko Ɗangote ya tallafa mata da jarin sana’a

Wata matar Aure ta tuntuɓi sashin Hausa na APA inda tace mu saka hotonta da lambar wayar ta mu isar da saƙon ta zuwa ga Aliko Ɗangote domin ya tallafa mata da jarin da zata dogara da kanta.

A cewar ta mijinta ba shi da hali domin shayi yake siyarwa ga dai Screenshot ɗin saƙinta nan

Views: 22

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *