Yana cewa ” Ni bazance kowa ya zabi wane ba kuma bana cewama kowa ya zabi wani, ko dana da na haifa bazance ya zabi wane ba, amman idan ya nemi shawara zan bashi akan abinda na sani” Ya qara cewa al-Umma kada kuzabawa kanku abinda za kuyi danasani daga baya”
duk acikin shawararsa yake cewa Kuzabi mutun mai ilmi kuma mai lapia ya bayyana siffofi irin siffofin da al-qur’an ya bayyana muna na cikar shugabanci.
Allah Ya qara masa lapia da nisan kwana.
source: rariya hausa
by Ibrahim gwarzo
Views: 16
