Gwamantin Jahar Kaduna ta fara Sakawa Bankuna Jan Fenti da Sunan gini ba bisa ka’ida ba

Gwamantin Jahar Kaduna ta fara Sakawa Bankuna Jan Fenti da Sunan gini ba bisa ka’ida ba.

“Rahoton ya cigaba da cewa, gwamnatin jahar Kaduna ta taɓa shafawa bankunan jan Fenti a Shekarar baya, sai dai maigirma Gwamnan yayi burus da Lamarin, a yanzu dai tari ya tayar da hakar ƙari, inda ake tunanin jan fentin da gwamantin Jahar Kadunan ta Shafawa Bankunan tun a Shekarar na 5/09/2022 zai fara aiki a halin yanzu haka.”

“Hakan ya ƙara buɗe wata Sabon fai-faine, inda ake zargin cewa; duba ga yadda Bankunan suka ƙi bin umarninsa don cigaba da amsan tsofaffin kudi ne ya sa yanzu aka taso da maganar domin tantance yanayin ginin da Bankunan suka yi ba bisa ƙa’idaba kamar yadda ya

zo mana a hukumance.”

source alfijir hausa

Views: 17

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *