VIDEO: “Na haƙura da siyasa ba zan sake tsayawa zaɓe ba”—Atiku

Tsohon mataimakin shugaban Najeriya Atiku Abubakar ya bayyana cewar shekarar sa goma sha shidda yana takarar neman zama shugaban Najeriya amma Allah bai ba ahi iko ba.

A cewar sa wannan tsayawa da ya yi ya faɗi a zaɓen 2023.

Bai tsammaci hakan ba kuma zai duba yiwuwar daukar matakan da suka dace da alƙibilar siyasar sa.

Wanda wasu ke hasashen cewa ba lallai Atikun ya sake tsayawa takarar shugaban ƙasa ba

Views: 10

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *