Labarin yadda aka yi wa amarya yankan Rago a ɗaren ɗaurin Aurenta

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raju’un.

Ya Allah Duk Wanda Ke Da Sanya Hannu A Cikin Yima Wannan Yarinyar Yankan RAGO A Cikin Daren Farin Cikinta, Wato Daren Aurenta A GARIN MARABAR KANKARA MALUMFASHI.

Allah Ya Gaggauta Tona Masu Asiri.

Ita Kuma Allah Ya Sadata Da Mala’ikun Rahama Yaba Wanda Zai Aureta Iyayenta ‘Yan Uwanta Hakurin Jure Rashinta..

Imran Jafar Malumfashi

Views: 28

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *