Shahararren Malamin addinin musuluncinna na kungiyar Izalatul Bidi’a Wa’ikamatul Sunna ta kasa Sheakh Malam Kabiru Haruna Gombe, ya bayyana takaicinsa kan abubuwan da suke faruwa a kasar nan dangane da rikicin Twitter, da gwamnatin Najeriya da kuma bayun rikicin yan kabilar IPOB, dake yunkurin ballewa daga Najeriya.
A wani faifan bidiyo da sashin Hausa na APA ya samu ya nuna shehin malamin yana bayyana takaicinsa kan abubuwan da suke faruwa a kasar nan musamman yadda yan kungiyar awaren yankin kudancin kasar nan ke kokarin ballewa daga Najeriya ku kalli bidiyon
Bidiyon Kabir Gombe
Menene ra’ayoyinku dangane da wannan batu?
Views: 30
