Ma’aikatar Shari’ar Muslunci a jihar Bauchi zata saka ranar da za’ayi Muƙabala da Sheikh Idris inda ake sa ran malamin kimanin biyar ne za su halarci taron Muƙalabar waɗanda suka hada da Sheikh Professor Ibrahim Maƙari da Sheikh Halliru Maraya
Views: 15
