HOTUNA: “Jerin Malaman da gwamnatin Bauchi ta tanada don yin Muƙabala da Sheikh Idris bayan Sallah”

Ma’aikatar Shari’ar Muslunci a jihar Bauchi zata saka ranar da za’ayi Muƙabala da Sheikh Idris inda ake sa ran malamin kimanin biyar ne za su halarci taron Muƙalabar waɗanda suka hada da Sheikh Professor Ibrahim Maƙari da Sheikh Halliru Maraya

Views: 15

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *