VIDEO: “Ni Abdul’aziz Ɗanbilki Kwamanda daga yau na canza suna na zuwa Abdul’aziz Muhammad”

Shahararren ɗan siyasar nan a jihar Kano Alhaji Abdul’aziz Ɗanbilki Kwamanda ya yi saukale ga masu sukarsa waɗanda suke zargin cewa baya da Uba shi yasa yake yiwa kansa laƙabi da suna Ɗanbilki.

Ɗanbilki ya ce daga yau sunana “Abdul’aziz Muhammad”

Wata sabuwa

Views: 16

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *