Shahararren malamin addinin Muslunci a Najeriya Sheikh Ibrahim Alzakzaky ya bayyana rashin yafiyar sa ga shugaban kasa Buhari
Malamin yace ba wai abinda akai masa ne yasa ba zai fafe ba a a kashe yara ƙanana ƴaƴan mabiyansa da akayi shine yafi ci masa rai.
Views: 16
