Kashi 70 na matan aure Mazinata ne—Zuwaira Kolo

Ku latsa nan don kallon Bidiyon nan

RA’AYI: Kaso 70 Na Matan Aure Mazínata Ne, Cewar Zuwaira Dauda Kolo

“Matan aure kashi 30 ne kawai su ke tsayawa ga mazajen su, sauran kashi 70 ɗin duk da Aurensu su ke neman maza. Kina da Aure kike neman maza, kiji tsoron Allah” Inji Zuwa ita Kolo

Shin kun yarda da zargin ta?

Views: 53

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *