EFCC ta cafke tsoffin gwamnon APC biyu kwanaki 2 bayan sun miƙa mulki”

Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa a Najeriya EFCC ta cafke wasu tsoffin gwamnonin jam’iyya mai mulki ta APC kwana biyu bayan sun bar madafun iko.

Kamar yadda rahotanni suka nuna gwamnonin sun dai ba’a bayyana sunayen su ba

Views: 33

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *