Ɗan Kwankwasiyya ya yi posting zasu raka Abba zuwa rusau sai gashi an rushe shagon babansa

Rayuwa Abar Tsoro Ce

Ya Gama Rubutunsa Zasu Raka Abba Rusau A Kantin Kwari Da Wasu Sassan Kwatsam Sai Ga Abba Ya Rushe Shagonsa Dana Babansa Dana Yayansa Cikin Daren Jiya.

Shin Ƴan Uwa Wannan Irin Fata Ya Kamata Kuyi Masa Bisa Irin Wannan Iftila’in Daya Samesa Na Asaran Dukiya Mai Tarin Yawa

Views: 13

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *