Ku latsa nan don kallon Bidiyon nan
Alhamdulillah Musulci yasamu Qaruwa A federal University Dutse, Jigawa state.
Wats budurwa ta karɓi addini Musulunci a Jami’ar jihar Jigawa
Allah tabbatar da ita a musulumcin
Allah kawo mata miji na gari wanda zai rike ta da daraja da amana.
Allah tsarkake mata zuciyar ta
Allah azurta ta, da takawa
~ MUSBAHU MUSA KWANKWASO
Views: 20
