Saurayi ya rushe gidan da ya ginawa ƴan’uwan budurwar sa saboda ta ƙi auren sa

Ku latsa nan don kallon Bidiyon

BABBAR MAGANA: Saurayi Ya Rushe Gidan Da Ya Ginawa Dangin Budurwarsa Bayan Sun Hanashi Aurenta

A fusace wani saurayi ya ruguza gidan da ya gina wa dangin budurwarsa bayan sun ki bashi yarinyar.

Mutumin ya jima yana soyayya da buduwar kuma ya yanke shawarar gina sabon gida ga danginta.

Da alama sun yaba da hakan, amma da ya nemi aurenta sun ƙi.

A fusace da martanin da suka yi, ya kira mai trela ya lalata gidan.

Daga Baba Waziri

Views: 21

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *