Budurwa ta ya mamaki lokacin da saurayinta ya tura mata Naira Dubu 500 bayan ta kama shi yana cin amanar ta

Wata budurwa yar Najeriya mai suna Precious ta shiga cikin rudani bayan saurayinta ya aike mata da rabin miliyan saboda ta kama shi yana cin amanarta.

Precious ta bayyana a Twitter cewa ta kai masa ziyarar bazata sakamakon dawowa da ya yi daga tafiya sannan ta shiga gidan nasa da sifiyar makuli.

Views: 13

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *