BIDIYON:”Yadda wajen Sai da Iskan Gas na Abinci ya kama da wuta a Garin Azare

Yanda wajen Sai da Iskan Gas ta kama da wuta a Garin AzareYanda wajen Sai da Iskan Gas ta kama da wuta a Garin Azare

Lamarin ya faru jiya a Daura da Brc Quaters Azare dake kusa da Tatari Ali polytechnic azare campus

Lokaci da abun ya faru Allah ya kiyaye babu Wanda ya rasa rana.

Ku Latsa Wannan Jan Rubutun Domin Kallon BIDIYON

Views: 22

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *