Yanda wajen Sai da Iskan Gas ta kama da wuta a Garin AzareYanda wajen Sai da Iskan Gas ta kama da wuta a Garin Azare
Lamarin ya faru jiya a Daura da Brc Quaters Azare dake kusa da Tatari Ali polytechnic azare campus
Lokaci da abun ya faru Allah ya kiyaye babu Wanda ya rasa rana.
Ku Latsa Wannan Jan Rubutun Domin Kallon BIDIYON
Views: 22
