VIDEO: “Wallahi litar mai sai ta haura ₦1,000 a Najeriya kuma ina goyon bayan Tinubu”—Sheikh Ibrahim

Fitaccen Malamin Islamar nan Malam Ibrahim Aliyu Kaduna ya bayya cikakken goyon bayansa a kan matakan da shugaba Tinubu ke ɗauka game dawo da tattalin arzikin ƙasar nan malamin ya ce farashin litar man Fetur sai ma ta haura Naira dubu a Najeriya saboda haka idan talaka zai riƙe Istigfari to yayi

Wata sabuwa

Tofa.

Views: 9

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *