Yadda budurwa ta kashe saurayinta bayan ta kwashe masa N300,000

Rahotanni daga jihar Legas da ke kudu maso yammacin tarayyar Najeriya, na cewa “Dalibar Jami’ar Lagos Ta Kwashi Sama Da Dubu Dari Uku A Asusun Ajiyar Saurayinta Na Banki, Bayan Ta Kashe Shi Ta Hanyar Daba Masa Wuka”

Chidinma ta ce ta kashe hamshakin miloniya, Usifo Ataga wanda shine shugaban gidan talabijin na Super TV bayan ta yi mankas da giya da wasu miyagun kwayoyi wadanda ta durawa cikinta suka wuce adadin da ya kamata ta sha.

Yanzu haka dai tana hannun hukumar yan sandar jihar ta Kegas domin ta fuskanci shari’a dai dai da laifin da ta aikata.

Wane irin hukunci ya dace da ita a ganin ku?

Views: 13

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *