ABIN TAKAICI: Ku dubi wannan ‘yar fulani kyakkyawa cikin Hijabi Musulma, an wayi gari Evangelist Nuhu Danfulani ya sa tayi rid*dah.
Wallahi sai Allah ya tuhumi Attajirai da Manyan Malamai wadanda suke da halin su kalubalanci wakilan yahudawa da suke canza addinin Fulanin jeji.
Wallahi mu ji tsoron Allah jama’a, wannan abin ba abin wasa bane ga duk wani Musulmi mai imani.
Allah Ya sauwake.
Daga Datti Assalafiy
Views: 42
