Yan mata ne guda biyu suka je asibiti suna naman a saka musu tsinken tazarar haihuwa wato tsinken da yake hana daukan ciki (family planning) kuma basu da aure kai bama su taba aure ba.

Malamar asibiti tace bazata saka ba sai masu aure take sakawa. A karshe suka cewa malamar asibitin ba wa’azi suka zo tayi musu ba idan bazata saka musu ba asibiti da yawa zasu je wani a saka musu.
Views: 104
