Muna kira ga mazan Hausawa ku cire girman kai ku riƙa gaida matanku don yin koyi da Sunnah

Mazan hausawa a sauke girman kai: “Mazan hausawa kuji tsoron Allah ku sauke girman kai, ku riƙa gaisar da matanku kullum safiya don samun rabauta da ladan sunnar Annabi Muhammad sallallahu alaihi wasallam”

https://apahausa.com.ng/video-kai-jamaa-ku-kalli-yadda-%c6%b4a%c6%b4an-hausawa-suka-koma-tamkar-indiyawa/

Sadiya Yarima ta shawarci mazan hausawa

Views: 30

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *