VIDEO: “Nifa a rayuwa ta tunda nake ban taɓa zagin Sahabbai ba kuzo ayi tsinuwa—Sheikh Zakzaky

Malamin Addinin Musulunci Sheikh Ibrahim Elzakzaky yace bai taɓa zagin Sahabbai ba

Malamin yace azo ayi tsinuwa akan duk mqsu zagin Sahabban Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama

Wata sabuwa

Views: 61

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *