HOTUNA: “Murja TikTok ta saki Hotunan Free-wedding ɗinta tare da wanda zata aura”

Jarumar TikTok, Malama Murya Kunya, wacce aka fi sani da Yagamen ta wallafa hotunan pre-wedding [Kafin aure].

Murja ta wallafa wadannan Hotunan ne a shafinta na yanar gizo inda tace-
“Alhamdulillahi rana mai muhimmanci wurina Nida abin alfahari na wayyo dadi kasheni”

Sai dai bamu sami cikakken bayani akan in aure zatayi ba, amma ta bayyana godiyarta ga Allah daya nuna mata wannan rana.

A wani bangare kuma hotunan sun jawo cecekuce a yanar gizo inda wasu ke kalubalantar Jarumar akan ta rufe fuskar masoyin nata ne bisa ga rashin gaskiya.

Wane irin fata zaku masu?

Views: 21

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *