Mata ta kai mijinta ƙara saboda zai siyar da gidan da suke ciki ya ƙara aure kuma ƴaƴansu 10 da shi

Ku latsa nan don kallon Bidiyon

KADUNA: Wata mata ta nemi kotu ta raba aurensu saboda mijinta zai sayar da gidan da suke ciki ya ƙara aure

Matar mai suna Sadiya daga yankin Rigasa a Kaduna ta shaidawa kotu cewa “‘Yayansu 10 da Abdul, amma wai gidan da suke ciki zai siyar ya yi aure, na hakura da shi a raba Aurenmu kawai”

Views: 38

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *