Abba ya sake naɗa Daurawa a shugabancin hukumar Hisba

Gwamnan Jihar Kano Dr. Abba Kabir Yusuf ya amince da nadin Malam Aminu Daurawa a matsayin Sabon Kwamandan Hisbah ta Jihar Kano.

Tofa

Views: 40

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *