Abduljabbar ya maka Gwamnatin Kano da Malamai kara gaban Kotu

shahararren malamin addinin islama Sheakh Abduljabbar Sheakh Nasiru Kabbara, ya bayyana cewa, “abinda ya faru a ranar Asabar din da ta gabata ba ayi masa adalcin da ya kamata a yi masa ba domin kuwa tambar kuma akwai shari’a a lahira.

Kuma ta duniyar ma lauyoyinsa sun shigar da kara da kafin ayi zaman mukabalar Kotu ta dakatar da komai amma yanzu hakan ma magana tana a gaban Kotu kuma za mu bi kadin wannan zalinci da aka yi mana, in ji shi.

Shehun Malamin ya bayyana haka ne a wani fai fan bidiyo da ya fitar a jiya wanda za mu kawo muku shi nan gaba kadan.

Views: 33

One thought on “Abduljabbar ya maka Gwamnatin Kano da Malamai kara gaban Kotu

  1. Wani ya ce ya kasa cewa komai a maqabalar, radar asabar, bayan cika bakunan da yayi a mabambantan lokuta? Kaji min dan rainin wayo? Allah Ya kaishi Sokoto, ko da ratsen hanya ne.

Leave a Reply to Naibi Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *