Ki bude kunneki đidan kuna kwance zai Tashi kifara kuka shagwaba uhmmm uhmmm, idan yace lfy? Kice ba kaineba zaice me nayi? Zaka ciremin bargon da na rufe kuma sanyi nakeji zaice ai ban cireba kice ai dumin jikinka ne bargon niba wannan ba kawai kadawo đ
=Kuna zaune kice baby zan sha ice cream idan yace ina zansamu ice cream yanzu saiki kalleshi cikin ido kice ba gashinanba inyace aina? Kice a bakinka sai kiyi masa french kissđkice ai yawun bakinka yafi ice cream dadi
=Idan kin shiga toilet kina wanka saiki leko kiyi kara kice wayyo baby zai taho yace lfy đ kice soson da zafi, zaice to ya za’ayi kice ka goge sabulu a hannunka kayimin dashi zaifi soson bazanji zafibađ
=Idan yana zaune a palour yana kallo đsaiki taso daga inda kike ki fada jikinsa ki fara kuka idan ya tmby ki, uhmm uhmmm dear ni kallo zanyi saiki yi kwanciyanki a jikinsa
Source: sirrin riĆe miji facebook
Views: 12
