An kama mutumin da ya dirkawa ‘yarsa ciki har ta haihu a jihar Delta

Oh duniya gidan kashe abu asha miya inji Hausawa, kama iyaye maza da laifin lalata yayansu mata ba sabon abu neba amma a wannan karon ya zo da wani sabon salo ta yadda aka kama uba da kaifin dirkawa yarsa ciki har ta haihu.

An Kama Mutumin Da Ya Ɗirkawa Ƴarsa Ciki Har Ta Haihu

Wani mutum a jihar Delta ya shiga hannu bayan da ya ɗirkawa ɗiyarsa ciki har ta haihu.

Jami’an Bijilante na jihar ne suka kama mutumin bayan tabbatar da cewa yawa ɗiyarsa Mercy fyade.

Ya dai rika mata barazanar zai kashe ta idan ta fadi wani abu.

Views: 48

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *