LABARI DA DUMI DUMI: Kwankwaso ya mayar da martani kan taka hotonsa da Ganduje yayi

Tsohon gwamnan jihar Kano kuma tsohon sanatan Kano ta tsakiya injiniya Rabi’u Musa Kwankwaso ya mayar…

Shugaban Twitter ya wallafa tutar Najeriya har sau uku a shafinsa

Yau kimanin makonni biyu kenan tun bayan da gwamnatin tarayyar Najeriya ta rufe shafin sada zumunta…

Mutumin da yafi kowa yawan iyalai a duniya, ya mutu

Rahotanni daga kasar India na cewa, wani mutum a arewa maso gabashin Indiya, wanda ya fi…

Ba’a taba samun gwamnatin da ta tallafawa yan Najeriya, kamar tau ba—Buhari

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, a tarihin Najeriya ba’a taba samun gwamnatin da ta…

Me yasa inyamurai ke son cin mutuncin Buhari

Wani babban dan siyasa a jihar Abia wanda har ya taba tsayawa takarar neman kujerar shugabancin…

Kamfanin Jaalifestyle ya bude tsarin yin rijista kyauta a safiyar yau

Shahararren kamfanin nan mai nufin kawar da talauci a tsakanin al’umma, ba bude free registration, wato…

Bayan na sauka daga mulki zan rika zuwa gona ta ina duba shanu na a kullum—Buhari

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayya abinda zai mayar da hankali a kansa bayan ya sauka…

Idan aka sace ni kar wanda ya saki ya biya kudin fansa a sake ni—Ummi El-rufai

Mai dakin gwamnan jihar Kaduna Ummi ta bayyana cewa ko sace ta aka yi kar wanda…

Labari cikin bidiyo Kabir Gombe ya kare gwamnatin Buhari inda ya caccaki Twitter da yan IPOB

Shahararren Malamin addinin musuluncinna na kungiyar Izalatul Bidi’a Wa’ikamatul Sunna ta kasa Sheakh Malam Kabiru Haruna…

Labari cikin bidiyo, ku kalli yadda wani matashi ya fallawa shugaban Faransa mari

A yammacin yau ne manya da kananan kafafen yada labarai na duniya suka dunga yada labaran…