Bambancin mai mata huɗu da mai mata ɗaya wajen jima’i

Bambancin Mai Mata Huɗu Da Mai Mata Ɗaya

An yi hira da wani mutum aka tambayeshi: Matanka nawa? yace matana huɗu. Aka ce masa me ka fahimta a cikin auren mata huɗu?

Sai yace:


Ai mai mata huɗu, kamar mutumin da yake mu’amala da kamfanonin jiragen sama ne, da kuma kamfanonin sadarwa, waɗannan kamfanonin kullum cikin yin gasa suke wajen kyautatawa da sauƙin caji, kowa yana son ya birgeka.

Sai Aka ce masa mai mata ɗaya fa?
Yace, mai mata ɗaya, kamar mai mu’amala da kamfanin wutar lantarki ne. Ga yawan ɗauke wuta, ga tsadar bill, ga tartsatsin wayoyi da fashewar tiransifoma.

Shin yia ku ke ganin maganarsa?

source: Sirrin Riƙe Miji facebook

Views: 14

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *