Yanda Jigida ke ƙarama mata ni’ima da sulɓin jiki
Ga wasu daga cikin amfanin ta:
1• Tana sanya jikin Mace yayi Shape
2• Tana rage tumbi, ga matan da suke dashi
https://apahausa.com.ng/video-ku-kalli-yadda-%c6%b4an-bindiga-ke-lalata-ta-matan-mutane/
3• Tana ƙara girman Hips
4• Tana ƙara ma Namiji Kuzari
5• Tana sa Namiji ya riƙa jin Sha’awar Mace
6• Ana amfani da ita wajen gane Mace ta ƙara ƙiba ko ta rage
7• Ana sanya ta Saboda Kwalliya
8• Ana sanya ta don nuna cewa yanzu yarinya ta zama Cikakkiyar Mace
9• ƙasashen Zambia da Malawi suna sanya ta lokacin da suke da ciki
10• Tana nuna cewa yanzu mace ta isa a sadu da ita (A wasu ƙasashen)
11• A wasu al’adun, Mace tana sanya ta ne don nuna cewa ba’a taɓa Saduwa da ita ba, Mijin ta ne kawai zai cire mata ita bayan sunyi aure
12• Tana burge (mafi yawan) Maza
Source: Sirrin Riƙe Miji facebook
Views: 231
