Bani da burin da ya wuce in auri Ahmed Musa ina fatan yin ido 4 da shi ko ba zai aure ni ba—Bilkisu

Burina Na Auri Ahmed Musa Kuma Ina Fatan Yin Ido Huɗu Da Shi Koda Ba Zai Aure Ni Ba, Cewar Bilkisu Na’ibawa

Daga ƙarshe dai ɗan wasan ƙwallon ƙafar Ahmed Musa ya yi wa Bilkisu fatan alheri a shafin Dala FM na TikTok in da ya yi mata fatan samun miji mafi alkairi.

Me za ku ce?

Views: 17

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *